Kalli jariri da aka tsinta a cikin kwali (Hoto)

An tsinci wani jariri da aka yar a cikin wani kwali a unguwar Kawo a jihar Kaduna ranar 26/12/2017 da misalin karfe 2:30 na rana.

Wannan jariri yana dauke da mahaifarsa da cibiya .Lamarin dai da ban mamaki.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Kalli jariri da aka tsinta a cikin kwali (Hoto) Kalli jariri da aka tsinta a cikin kwali (Hoto) Reviewed by on December 30, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.