December 05, 2017

An rantsar da kwamishinan "Farin ciki" a jihar Imo

Gwamna Rochas Okoroch na jihar Imo ya rantsar da sabin Kwamishinoni guda 28 ciki har da kanwarsa Ogechi Ololo.Ya kuma rantsar da sabin shugabannin kananan hukumomi 27 a fadin jihar.

Ogechi kafin wannan nadin ita ce mataimakiyar shugaban ma'aikata kuma mai ba Gwamna shawara ta musamman .Yanzu haka ita ce Kwamishinan Farin ciki da samun nassaran iyali a jihar Imo.

Yar jam'iyar APC mai mulki a jihar, Ogechi ta rike mukamin 'yar majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar Owerri kuma ta rike mukamai da dama tun kasancewar yayan ta Rochas Okorocha a matsayin Gwamna.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: An rantsar da kwamishinan "Farin ciki" a jihar Imo Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama