Manyan baki sun fara isowa domin halartar auddu'ar daurin auren diyan Maigirma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi All.Samiala Yombe Dabai .
Mai girma Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Abubakar Bagudu tare da Ministan shari'a Abubakar Malami , Sanata Bala Ibn Na Allah, da Sanata Adamu Aliero suna daga cikin jirgin da ya sauka a filin sauka da tashin jirage na Sir.Ahmadu Bello da ke B/kebbi