B-kebbi: An ci gaba da gudanar da wasan dambe a garin Makera

Kungiyar wasan al'adun gargajiya ta jihar Kebbi ta ci gaba da shirinta na wasan dambe wanda ake gudanarwa a kullum a garin Makera da ke jihar Kebbi.

Shugaban kungiyar ta jiha Mal.Faruk Bello Birnin kebbi ne ya shaida mana haka yayin zantawa da shi a harabar filin damben a garin Makera.

Malam Faruk ya kara da cewa wasan za'a dinga gudanar da shi a kullum.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
B-kebbi: An ci gaba da gudanar da wasan dambe a garin Makera B-kebbi: An ci gaba da gudanar da wasan dambe a garin Makera Reviewed by on October 13, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.