• Labaran yau

  September 12, 2017

  Yadda Sojoji suka raka wasu Hausawa zuwa wani Masallaci a Aba

  Bayan tashin tashina tsakanin 'yan kungiyar IPOB makiya Arewa, Najeriya da kin zaman lafiya a jihar Abia a yau,faifan bidiyo ya nuna yadda wasu Sojoji suka raka wasu da ake zaton 'yan Arewa ne Hausawa zuwa wani Masallaci. 

  Kalamai da suka baiyana a faifan wannan bidiyo suna dauke  da kiyayya  ga Arewa.


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Sojoji suka raka wasu Hausawa zuwa wani Masallaci a Aba Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama