Na damu da yadda ake shaye shaye a Arewacin Najeriya - Bukola Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya koka akan abin da ya kira "yadda ake amfani da kayan maye musamman a Arewacin Najeriya".

Saraki ya bayyana haka ne a shafinsa na sada zumunta na Twitter.

Ya ce zai gabatar da wata bukata da za ta sa a duba lamarin shaye-shaye da niyyar daukan mataki da ya kamata akan lamarin.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Na damu da yadda ake shaye shaye a Arewacin Najeriya - Bukola Saraki Na damu da yadda ake shaye shaye a Arewacin Najeriya - Bukola Saraki Reviewed by on September 30, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.