Ko ka san ko wace kasa ce ta fi karfin intanet a Africa ?

Sakamakon wani bincike da cable.co.uk ta gudanar ya nuna cewa kasashen Africa suna habaka ta fannin yanar gizo sakamakon karuwar masu amfani da sumfurin sadarwa na yanar gizo domin gudanar da ma'amala na ayyukan yau da kullum a bisa turbar tafiyar zamani na yanar gizo.
KARANTA Jihar Kebbi ta mayar da shirin tsabtace gari na karshen kowane wata
Haka zalika wannan ya haifar da sakamakon bincike na tsawon watanni 12 a nahiyar Africa akan ko wace kasa ce a Africa ta fi ingancin karfin layin yanar gizo.

Ga sakamakon binciken:

1. Kenya mai karfin 8.83mbps
2. Morocco 4.38mbps
3. Africa ta kudu 4.36mbps
4. Tunisia 3.5mbps
5. Madagascar 3.49mbps
6. Nigeria 3.15mbps
7. Zimbabwe 2.49mbps
8. Zambia 2.45mbps
9. Ghana 2.3mbps
10. Uganda 2.12 mbps

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ko ka san ko wace kasa ce ta fi karfin intanet a Africa ? Ko ka san ko wace kasa ce ta fi karfin intanet a Africa ? Reviewed by on September 10, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.