• Labaran yau

  Jirgin Alhazai na 2 ya sauka dauke da Mataimakin Gwamnan Kebbi


  Jirgin Alhazan Jihar Kebbi rukuni na biyu ya Dawo daga kasa maitsalki.

  Jirgin dai na MaixAir ya sauka yau 23/09/2017 ne da misalin Karfe 1:05am agogon Najeriya.

  Jirgin yana dauke da Alhazan 550 ciki har da Mataimakin Gwamnan Jihar Col. Samaila Yombe Dabai.

  Daga Ayuba Social Media


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jirgin Alhazai na 2 ya sauka dauke da Mataimakin Gwamnan Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama