• Labaran yau

  September 07, 2017

  Hotuna: Shugaba Buhari ya koma Abuja bayan hutun Sallah

  Bayan kammala hutun Sallah babba a garinsa na haihuwa a Daura ,shugaba Muhammadu Buhari ya koma Abuja tare da mai dakinsa Aisha Buhari,wadda ya sami tarbo daga manyan jami'an Gwamnati,Soja da 'yan saiyasa.

  A bayyane dai wata majiya ta shaida mana cewa shugaba Buhari ya kasance cikin kwarjini ga alamun cewa tabbas ya kara murmurewa kwarai da gaske.
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Shugaba Buhari ya koma Abuja bayan hutun Sallah Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama