• Labaran yau

  August 26, 2017

  Za'a gina hanyar jirgin kasa daga Kano zuwa Daura

  Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da gina hanyar jirgin kasa daga kano zuwa Daura.Haka zalika daga Kano zuwa karamar hukumar Jibia a jihar Katsina.

  Ministan sufuri na Najeriya Rotimi Amaechi ya shaida haka yayin taron baje koli na Asasu a Abuja.

  Mr Amaechi ya kuma bayar da shelar karin gina wasu hanyoyin jiragen kasa wadda za'yi daga Port Harcourt zuwa Maiduguru,Kano zuwa Maiduguri,Makurdi zuwa Jos,
  Gombe zuwa Yobe da Borno,sai kuma Jigawa zuwa jamhuriyar Niger.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za'a gina hanyar jirgin kasa daga Kano zuwa Daura Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama