Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma'a 1 da Litinin 4 Satumba ranar hutu

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Juma'a 1 da Litinin 4 ga watan Satumba zaman ranakun hutu sakamakon Sallar Eid-El Kabir,sanarwar haka  ya fitone daga bakin Ministan harkokin cikin gida Gen. Abdulrahman Dambazau  a madadiin Gwamnatin tarayya yau a Abuja.

Dambazu ya roki 'yan Najeriya akan cewa su yi amfani da wannan dama domin su yi wa kasa addu'a kuma su kasance masu mara wa Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari baya domin ganin an sami nassara a tsare-tsare da ake tafiyarwa na Gwamnatin tarayya.
Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma'a 1 da Litinin 4 Satumba ranar hutu Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma'a 1 da Litinin 4 Satumba ranar hutu Reviewed by on August 28, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.