• Labaran yau

  Illoli 10 na wayar salula "Tokumbo"

  Yawancin mutane sukan fada cikin kogin kuskure kuma suyi ta iyo a ciki sakamakon rashin sanin abin  da ya kamata suyi tun farko akan lamarin kafin su fada wannan kogin musamman akan harkar wayar salula da aka fi sani da suna Tokumbo.

  Idan akace Tokumbo a Najeriya ana nufin abinda aka yi amfani da shi a kasar waje kafin a shigo da shi Najeriya.

  A bangaren wayar salula kuwa ana nufin wayar salula da aka shigo da su daga kasashen Turai wadda aka yi amfani da su watau Refurbished Phones a Turance

  Ga kadan daga cikin ababen da ya kamata ka kula kafin ka mallaki irin wadannan wayoyin salula:

  1  Za ta dinga yawan mutuwa da kanta
  2  Za ta dinga yin zafi mai tsanani
  3  Batur zai dinga mutuwa da wuri
  4  Zai yiwu ta ke samun yawan matsalar daukewar hulda tsakanin ingizon waya da na na'urar silar babban yanar ingizo (service)
  5  wuyar dacewa da wuri idan an sami matsalar silar amfani na software
  6  Rashin samun kayakinta cikin sauki idan an sami matsalar gyara kamar screen,touch da sauransu
  7  Za'a iya cutarka cikin sauki sakamakon rashin daidaitar iri da farashin wayar
  8  Yawan samun matsalar camera
  9  Za ta iya zuwa da sim lock wadda ke da tsada idan za'a cireshi a wajen masu flashing waya
  10 Batur nata yana da wuyan samu kuma da tsada idan an samu

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Illoli 10 na wayar salula "Tokumbo" Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });