April 20, 2017

An kama mutanen da suka halarci auren karti 2

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a Najeriya ta gurfanar da mutane 53 da ake zargi da halartar bikin daurin auren wasu mazaje biyu da aka yi a garin Zaria, inda ake zarginsu da karya doka.
‘Yan sanda sun cafke mutanen ne a cikin daren 15 ga wannan wata a lokacin da suka samu labarin cewa ana gudanar da binkin daurin auren kartin biyu a wani otel da ke garin na Zaria.

Karkashin dokokin Najeriya, ba'a amince da auren jinsi guda ba.


RFI

 @isyakuweb  https://web.facebook.com/isyakuweb


  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: An kama mutanen da suka halarci auren karti 2 Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama