Kun san cutar da ke damun Muhammadu Buhari

Fadar shugaban Najeriya ta ce Shugaba Muhammadu Buhari bai koma kasar kamar yadda aka tsara ba ne saboda likitansa ya bukaci ya zauna dom...


Fadar shugaban Najeriya ta ce Shugaba Muhammadu Buhari bai koma kasar kamar yadda aka tsara ba ne saboda likitansa ya bukaci ya zauna domin sake duba lafiyarsa.
Kakakin shugaban kasar Malam Garba Shehu ya shaida wa BBC cewa bayan an gudanar da gwaji a kan shugaban kasar sau daya, an sake yin gwaji a kansa kuma sakamakon gwajin na biyu ake jira shi ya sa likitan ya bukaci Shugaba Buhari ya zauna har sai an fitar da sakamakon.
Sai dai ya ce yana fatan ba za a dauki dogon lokaci ba kafin a fitar da sakamakon gwajin na biyu.
Da BBC ta tambaye shi kan ko wacce rashin lafiya ce ke damun shugaban kasar, sai Mr Shehu ya ce, "Wannan sirri ne tsakanin maras laafiya da likitansa".
Amma ya yi ira ga 'yan Najeriya su yi wa shugaban kasar addu'a.
A ranar 19 ga watan Janairun 2017 ne dai shugaban ya ce zai tafi hutun ne ranar 23 ga watan Janairu sannan ya dawo ranar shida ga watan Fabrairu.
BBCHausa

COMMENTS

VISITOR
Name

AL-AJABI,22,BIRNIN-KEBBI,21,DUNIYA,19,FADAKARWA,22,FASAHA,3,HOTUNA,34,LABARI,351,NISHADI,49,SANARWA,13,SHARHI,8,SIYASA,15,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Kun san cutar da ke damun Muhammadu Buhari
Kun san cutar da ke damun Muhammadu Buhari
https://4.bp.blogspot.com/-Hzhzr9KWN9E/WJfJoZv09_I/AAAAAAAACnc/FuX09H9xwt4Khsjc9BQOP2t3hrZECB2ZQCLcB/s320/p04rzz2w.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-Hzhzr9KWN9E/WJfJoZv09_I/AAAAAAAACnc/FuX09H9xwt4Khsjc9BQOP2t3hrZECB2ZQCLcB/s72-c/p04rzz2w.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/02/kun-san-cutar-da-ke-damun-muhammadu.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/02/kun-san-cutar-da-ke-damun-muhammadu.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All WASU KARIN LABARAI LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy