An fara sayar da piya wata N10 a Birnin Kebbi

Mazauna garin Birnin kebbi sun fuskanci kariin kudin piya wata (pure water) har kashi dari a bisa yadda aka saba daga N5 zuwa N10 ba tare da wani shiri ba.Bayanai sun nuna cewa tun da jimawa Sokoto da Gusau ana sayar da piya wata din a N10 sabanin yadda ake saida wa a garin Birnin Kebbi.
A wata majiyar,cewa aka yi su Kamfanonin buga piya wata ne suka kara kudin laidan ruwan zuwa N100 sabanin N50 a ada.
Allah kawo sauki a harkar Talakan Najeriya,Amin.
An fara sayar da piya wata N10 a Birnin Kebbi An fara sayar da piya wata N10 a Birnin Kebbi Reviewed by on February 04, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.