• Labaran yau

  January 25, 2017

  Jami'an tsaro na kwalewa tare da 'yan wiwi a Najeriya

  Wani bincike da aka gudanar a jihar Legas da ke Najeriya, ya nuna yadda jami’an tsaro ke ziyartar dandalin ‘yan kwaya don zukar tabar wiwi tare da su. Lamarin dai na ci gaba da harzuka jama’a da ke ganin cewa, alhakin jami’an tsaron ne su cafke masu shaye-shayen a maimakon zama tare da su don kwalewa.
  Karanta kuma ka saurari rahotun a nan >>>
  Daga RFI Hausa
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami'an tsaro na kwalewa tare da 'yan wiwi a Najeriya Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama