ada

Breaking News

BASARAKIYA MACE A AREWACIN NAJERIYA

Ko Kun San Cewar Akwai Basarakiya Mace A Arewacin Nijeri
Wannan Ita ce Basarakiya Daya Tilo Wacce Take Rike Da Sarauta A Wani Kauye Mai suna Arnado Debbo Dake Wata Gunduma A Garin Ganye Ta Jihar Adamawa
A Wannan Hotunan Za Ka Ga Basarakiyar Mai Suna Astadikko Buba Lokacin Da Take Zaman Sarauta A Fadar Ta Tare Da Hadimanta.
Lallai Astadikko Buba Ta Kafa Tarihi, Ko Kuma Ince Ta Zamto Ta Biyu Tun Bayan Shudewar Queen Amina Zazzau,
(Rariya)

No comments

Rubuta ra ayin ka