TSAFI A CIKIN FILIN KWALLO ? DAN WASA YA CIRE SAMMUN DA AKA BIZINE ! (BIDIYO)

Wani abin mamaki ya faru a Kasar Rwanda wanda ya tilasta hukumar gudanar da kwallon kafar kasar ta dau mataki tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Mukura Victory da Rayon Sports na kasar, a yayin da dan wasan kungiyar Mukura mai suna Moussa Kamara wadda ta sha kaye da ci 1-0 ya kwakwalo wani sammun asiri da aka bizine a karfen gola na mai tsaron gida na Rayon.
Daga bisani shi maitsaron gida na Rayon din ya bi shi da gudu amma sai ya mika wa Alkalin wasan wannan asirin da ya tono.
Kalli bidiyon a kasa.


TSAFI A CIKIN FILIN KWALLO ? DAN WASA YA CIRE SAMMUN DA AKA BIZINE ! (BIDIYO) TSAFI A CIKIN FILIN KWALLO ? DAN WASA YA CIRE SAMMUN DA AKA BIZINE ! (BIDIYO) Reviewed by on December 29, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.