Da safiyar yau dinnan ne wasu da ake zargn 'yan boko haram ne suka kai hari ga wasu sojojin Najeriya a Rann,wanda suka kunshi wasu sojoji daga Bataliya ta 3 da rundunar musamman ta 112 wanda suka mayar da mummunar martani ga 'yan boko haram din kuma suka kashe fiye da 15 da jikita 'yan kugiyar da dama
Tags:
LABARI