ABIN DA YA SA AKA YI MIN JUYIN MULKI - BUHARI

Shugaba Buhari ya ce dalilin da ya sa aka yi mashi juyin mulki a 1985 shine,IMF karkashin gwamnatocin Amurka,Britaniya, Faransa da sauransu sun bukaci ya rage darajar Naira,ya kuma kara farashi man fetur da kudin flawa,shi kuma bai yarda da haka ba."Bayan na ki aminta ta wadannan bukatun....abin da na ji kawai shine an kifar da gwamnati na,kuma aka tsare ni shekara 3 da rabi".
Buhari ya yi wannan jawabin ne a yayin da ya halarci bikin cin abincin dare watau REGIMENTAL DINNER wanda rundunar tsaron lafiyar shugaban kasa suka shirya.
ABIN DA YA SA AKA YI MIN JUYIN MULKI - BUHARI ABIN DA YA SA AKA YI MIN JUYIN MULKI - BUHARI Reviewed by on December 31, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.