Wannan shi ne madugun tashin hankali da kin kasar Arewa

Major Chukwuma Nzegwu
Major Chukwuma Nzegwu shi ne ya jagoranci wasu kangararrun Sojoji 'yan asalin yankin kudancin Najeriya a ranaar 14/1/1966 suka kaddamar da tawaye wanda ya jawo mummunar zubar da jini ta hanyar kashe Sardaunar Sakwato Sir Ahmadu Bello,pirimiyar Arewa,da Sir Abubakar Tafawa Balewa,wanda shi ne prayi ministan Najeriya,da sir Akintola,primiyan yammacin Nijeriya.

Wannan mummunar kisan gillan shi ne asalin nunin farko ga salon juyin mulkin soja ga farar hula a Nijerya.To amma me Sardauna ya yi wa Nzegwu ?...idan ka kalli wannan hoton nashi za ka ga ya yi nuni da hannun shi kamar yadda sardauna ke gayar da al'umma da karamci,Nzegwu na bakin ciki da ci gaban bahaushe da salon rayuwar su,ya dauki bahaushe kamar wani abun rainawa a Najerya shi ya sa suka kashe Sardauna,da Tafawa Balewa,duk hausawa,sai Akintola wanda bayarbe ne,amma suka kyale Nnamdi Azikiwe wanda shi ne shugaban kasa na jeka na yi ka maras iko tunda inyamiri ne dan uwan shi.
Tafawa Balewa,Nzegwu,Sardauna
Bayan sun kashe Tafawa Balewa,sai suka daura gawar shi a motar landuroba na soja sukayi ta jan gawar shi a titunan garin Lagos,wannan wulakancin da manyan arewa suka gani ta hanyar kisan gilla bai cancanta ba kuma shi ya haifar da hadaka da kake gani yau tsakanin Yarbawa da Hausawa,su kuma inyamurai sun dauki kansu fiyayyun halittu bisa ga duk wani dan Najeriya,musamman dan arewa,sai kuma bayarbe.Lokacin mulkin Obasanjo,Atiku Abubakar ne mataimakin shi,dan arewa,a mulkin Buhari kuwa,Osinbanjo shi ne mataimakin shi dan kabilar yarbawa.To shi inyamuri kuwa bai mutunta kowa ba balle yayi hadaka da shi,in bancin zagin sauran 'yan Najeriya ta hanyar kiran su dabbobi,wawaye,kauyawa,jahilai ko makamancin haka.
Wannan shi ne madugun tashin hankali da kin kasar Arewa Wannan shi ne madugun tashin hankali da kin kasar Arewa Reviewed by Isyaku Garba on October 05, 2016 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.