ISYAKU.COM Mujallar
Hausa ce da ke kawo maku labari daga jihar Kebbi, Najeriya da Duniya.
Mujalla ce mai zaman kanta karkashin kanpanin Seniora Int'l Ltd Rc
1470216, wacce ke da cikakken rijista da hukumar Corporate Affairs
Commission CAC, tare da samun Amincewar Ma'aikatar watsa labarai na
jihar Kebbi watau Kebbi state Ministry of Information and Culture