Kungiyar Abban Kaura Charity Foundation ta fara gabatar da tallafi ga marayu da gajiyayyu a fadin jihar Kebbi karkashin jagorancin Buro kanen Gwamna, wanda Malam Kasimu Sani (Awilo) ya wakilta ranar Alhamis 15 ga watan Fabrairu 2024. Wadanda suka fara amfana da tallafin sun hada da Hauwa'u Sule, Khadija Aminu, da Bashar Aminu S. Gobir.
From ISYAKU.COM