Naira a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu, ana siyar da Naira akan 1,370 kan kowace dala na Amurka a kasuwan bai daya ranar Alhamis, 18 ga watan Janairu.
Naira ta kuma ragu zuwa N902.45 kan kowacce dala a kasuwar canjin kudi ta Najeriya NAFEM. Bayanai daga FMDQ sun nuna cewa farashin canjin NAFEM ya tashi zuwa N902.45 kan kowace dala daga N902.08 a ranar Alhamis, lamarin da ke nuni da faduwar kobo 37 a kan Naira.
Bayan ci gaban, tazarar da ke tsakanin farashin canji na hukuma da na kasuwa ya karu zuwa N467.55 kowacce dala a jiya daga N397.92 a ranar Alhamis.
From ISYAKU.COM