Wani jigon siyasar kudancin jihar Kebbi kuma Zonal APC Vice Chairman Kebbi south Alhaji Abubakar Bakanike ya magantu gabanin zaben maye gurbin Dan Majalisar Wakilai na tarayya da za a gudanar a yankin.
Alhaji Abubakar ya magantu kan dalilai da ya sa yake hangen nassara a bangarensu tare da taimakon Allah.
Latsa kasa ka ji dalili a bidiyo
Jigon siyasar kudancin jihar Kebbi ya magantu gabanin zaben Sanata a yankin
Posted by ISYAKU.COM on Wednesday, January 10, 2024
From ISYAKU.COM