Muna kira, jan hankali da gargadi zuwa ga Umar Namashaya Diggi wanda yake jifan Dattijon Arewacin Najeriya, Sanata Muhammad Adamu Aliero.
Wannan shine gargadi na karshe da za mu yi wa Umar Namashaya Diggi kan kalaman batanci ga Sanata Adamu Aliero.
Domin gaskiya Duniya za ta yi mamakin kalaman da za su fito daga bakin ATM Jega akan cin zarafin da Umar Namashaya ke yi wa Sanata Adamu Aliero.
Daga karshe ina kira ga Umar Namashaya Diggi cewa ka ji tsoron Allah.
Sako daga ATM JEGA.
From ISYAKU.COM