Ta faru: Shugaba Biden ya sanar da manyan tawagar Amurka don bikin rantsar da Tinubu


Shugaban kasa Joseph R. Biden, Jr. a ranar litinin ya bayyana nadin tawagar shugaban kasa domin halartar bukin rantsar da Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga Mayu, 2023, a Abuja, Nigeria.

 Honourable Marcia L. Fudge, sakatariyar ma'aikatar gidaje da raya birane ta Amurka ce za ta jagoranci tawagar. PM News ta rahoto.

 Wakilan Tawagar Shugaban Kasa:

 Mista David Greene, ChargĂ© d’Affaires, a.i., ofishin jakadancin Amurka Abuja.

 Mai Girma Sydney Kamlager-Dove, Wakilin Amurka (D), California

 Honourable Marisa Lago, Mataimakiyar Sakatariyar Kasuwanci ta Kasuwancin Kasa da Kasa, Ma'aikatar Kasuwancin Amurka

 Janar Michael E. Langley, Kwamandan Rundunar Sojojin Amurka na Afirka

 Honorabul Enoh T. Ebong, Daraktan Hukumar Ciniki da Ci Gaban Amurka

 Honourable Mary Catherine Phee, mataimakiyar sakatariyar harkokin wajen Amurka mai kula da harkokin Afirka, ma'aikatar harkokin wajen Amurka.

 Honourable Judd Devermont, mataimaki na musamman ga shugaban kasa kuma babban darakta mai kula da harkokin Afirka, majalisar tsaro ta kasa

 Honourable Monde Muyangwa, mataimakin mai kula da ofishin kula da Afirka, hukumar raya kasashe ta Amurka.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN