Fusatattun matafiya sun kama wani dan sanda kan zargin 'kusan kashe su akan N100' (bidiyo)


Wasu fusatattun matafiya sun kama wani dan sanda bisa zargin kusan kashe su kan cin hancin N100.


 Matafiyan wadanda suka rike dan sandan a riga a tsaye kusa da wata mota da ta birkice, sun zura kyamaran wayarsu domin su dauki sunansa.  Dan sandan wanda aka bayyana sunansa da Abu Mathew, ya yi kokarin boye fuskarsa ne a wani lokaci yayin da matafiya ke ci gaba da daukar hotunansa.


 Kalli bidiyon a kasa…….

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN