Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan magancewa da dama cikin mutane suna dauka babu maganinshi har takai sai anje asibiti anyi operation anyanke Wanda yankewar na kashe karfin namiji.
To zamu sanar da maganin shi fisabilillah ga dukkan Wanda yakaranta nauyi ne gare shi ya watsa shi domin amfanuwar al'umma.
Ga duk mai wannan matsalar sai yanemi kitsen damo sai adinga shafawa a wajen tsiron da yardan Allah za'a rabu dashi kwata-kwata insha Allah.
Duk wanda ya sami wannan sako to dan Allah ya watsawa duniya saboda mutane dayawa na fama da wannan matsala.
Daga Maganin cutuka na addinin Musulunci
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka