Kada ka karbi N5000, Maggi, omo, turmin atamfa ko yadi saboda ka yi zabe. Ka zabi cancanta, wandanda suka san mutunci da darajarka, ba wadanda zasu azurta kansu da 'ya'yansu ba, su wulakanta ka ta hanyar saka maka da daurin Kurkuku, duka, ko zama dodo domin ganisu sai wane da wane saboda sun sami mulki.
Sako daga
Malam Isyaku Garba Zuru
Mawallafin shafin labarai na isyaku.com