Cikin Hotuna: Wajen bikin tuna mazan jiya a jihar Kebbi


A yau 15 ga watan Junairu 2023 kwamishinan ‘yan sandan jihar Kebbi CP Ahmed Magaji Kontagora tare da Gwamnan jihar Kebbi Sen Abubakar Atiku Bagudu da shuwagabannin CON na sauran hukumomin tsaro da manyan hadiman gwamnati da Sarakunan gargajiya.  , da dai sauransu, domin murnar zagayowar ranar tunawa da mazan jiya jami'an tsaro da suka kwanta dama ta shekarar 2023, a filin wasa na Haliru Audu, dake Birnin kebbi, jihar Kebbi.


Asalin hoto: PPRO SP Nafiu Abubakar

Daga ISYAKU.COM

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN