MAGANIN CIWON HANTA

MAGANIN CIWON HANTA.


Ciwon hanta ya zama ruwan dare,inda yake kara yaduwa a bainar jama'a.

Ga wata fa'ida wanda masu fama da wannan ciwon zasu iya jarrabawa domin samu waraka daga lalurar cikin nufin Allah. Engr Ibrahim Said Uba ya ruwaito.

Hanya Ta Farko 1

ZAA SAMU

1.Ganyen Zugale busashshe

2. Yayan Baure ko garin yayan busashshe.

Yadda Za a Hada 

Sai a hade waje guda a dake su suyi laushi,mai fama da Matsalar ya rika shan karamin chokali a nono kuma madara ta ruwa ko kunu sau 2 a rana.

Hanya Ta Biyu 2 

MAGANIN HEPATITIS A,  B & C (CIWON HANTA)

  ALAMUN CIWON HANTA

Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai.

・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.

・  Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha.

・  Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.

MAGANINTA

1. A samu garin habba cokali 10

2. Garin Sidir cokali 5

3. Garin tin cokali 5

4. Garin bawon kankana cokali 10

5. Garin Citta cokali 1

6. Garin tafarnuwa cokali 1

7. Garin Hidal cokali 5

8. Garin zogale cokali 3

9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6

Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN