APC ta sanar da nada Matar shugaban kasa Aisha Buhari a matsayin wadda zata jagoranci mata a kamfen. Legit.ng ta ruwaito.
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da Rinsola Abiola, diyar marigayi Cif MKO Abiola, kuma jigo a jam’iyyar APC ta fitar.
Wasu jaruman wasan kwaikwayon Kannywood kimanin 13 sun samu shiga jerin mambobin kwamitin.
Ga jerinsu:
Fati Nijar
Mansurah Isah
Saratu Daso
Samirah Ahmad
Teema Makamashi
Fati Karishma
Hajiya Nas
Ummi Gombe
Kyauta Dillaliya
Hadiza Kabara
Rahama Sadau