Rahotanni daga garin Zuru da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi na cewa Allah ya yi wa Sarkin Malaman Zuru Malam Adulrahman Hamza Balarabe rasuwa da safiyar Alhamis.
Bayanai na cewa Malam ya yi fama da rashin lafiya kafin Allah ya karbi ramsa.
Allah ya gafarta masa ya yafe masa kurakuransa ya ba shi Aljannah.