HOTUNA: Matar da ta fi kowace mace murdaddun jijiyoyi a fadin Duniya?


Ana hasashen cewa Nataliya Kuznetsova, ita ce mace mafi kasancewa da murdaddun jiyoji a fadin Duniya bisa alkalumma da ba a gama samun ingantaccen tantancewa ba kawo yanzu. Shafin isyaku.com ya samo.
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN