Yanzu yanzu: An kashe wata mata a wani Otal a garin Zuru, duba yadda ta faru


Rahotanni daga garin Zuru na cewa an kashe wata mata mai suna Jennifer Goje.

Shafin labarai na yanar gizo na isyaku.com ya samo cewa ana zargin an caka wa Jennifer wuka ne a River Side Hotel da ke shiyar Unguwar Zuru, lamari da ya yi sanadin mutuwarta ranar Juma'a 3 ga watan Yuni.

Kakakin hukumar yansandan jihar Kebbi SP Nafi'u Abubakar, ya ce: 

"Mun sani Labarin mutuwar wata mai suna Jennifer Goje Yar kimanin shekara 30 a garin Zuru, Yan sanda sun fara bincike kan lamarin".


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN