J
am’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a ranar Juma’a, 17 ga watan Yuni, ta mika jerin sunayen dukkan ‘yan takarar sanata a jam’iyyar ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) , inji rahoton TheCable .
Jerin ya haifar da cece-kuce inda aka saka sunayen wasu ‘yan takarar da suka fafata a zaben shugaban kasa kamar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, gwamnan jihar Ebonyi , David Umahi, da kuma tsohon ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio
Duba cikakken jerin a ƙasa:j
Jhar Abia
Hon. Emeka Atuma (Abia Central)
Senator Orji Uzor Kalu (Abia North)
Hon. Blessing Nwagba (Abia South
Jihar Adamawa
Abdulaziz Nyako (Adamawa Central)
Elisha Cliff Ishaku (Adamawa North)
Adamu Ismaila (Adamawa South)
Jihar Akwa Ibom
Emaeyak Ukpong (Akwa Ibom North East)
Sen. Godswill Obot Akpabio (Akwa Ibom North West)
Martins Udo-Inyang (Akwa Ibom South)
Jihar Anambra
Okelekwe E. Boniface (Anambra Central)
Ify E. Anaozuonwu (Anambra North)
Hon. Chukwuma Umeoji (Anambra South)
Jihar Bauchi
Uba Nana Umar (Bauchi Central)
Sirajo Tanko Mohammed (Bauchi North)
Shehu Buba Umar (Bauchi South)
Jihar Bayelsa
Timipa Orunimighe (Bayelsa ta tsakiya)
Degi-Eremienyo (Bayelsa Gabas)*
Wilson Dauyegha (Bayelsa West)
Jihar Benue
Hon. Emmanuel Udende (Benue North East)
Titus Zam (Benue North West)
Daniel Onjeh (Benue ta Kudu)
Jihar Borno
Kashim Shettima (Borno Central)
Mohammed Tahir Monguno (Borno North)
Mohammed Ali Ndume (Borno ta Kudu)
Jihar Cross River
Hon. Eteng J. Williams (Cross-River Central)
Hon. Martin Orim (Cross-River North)
Asuquo Ekpeyong (Cross-River South)
Jihar Rivers
Ndubuisi U. Nwankwo (Rivers East)
Oji N. Ngofa (Rivers South East)
Asita Honourable O. (Rivers West)
Sokoto state
Ibrahim Lamido (Sokoto Gabas)
Sen. Aliyu Magatakarda Wammako (Sokoto North)
Ibrahim Danbaba Abdullahi (Sokoto Kudu)
Taraba state
Marafa Bashir Abba (Taraba Central)
Sani Danladi Abubakar (Taraba North)
Danjuma Usman Shiddi (Taraba South)
Yobe state
Ibrahim Gaidam (Yobe East)
Sen. Ahmad Lawan (Yobe North)
Sen. Mohammed Bomai (Yobe South)
Zamfara state
Sen. Kabiru Marafa (Zamfara Central)
Sen. Sahabi Alhaji Ya'u (Zamfara North)
AbdulAziz Yari Abubakar (Zamfara West)
FCT
Hon. Zakariyya Angulu.