Jam'iyyar People's Democratic Party PDP reshen jihar Kebbi ta kammala zaben fidda gwani na Gwamnan jihar Kebbi inda Janar Aminu Bande Mai murabus ya lashe zaben da mafi rinjayen kuri'u.
Wata majiya daga jam'iyar ta tabbatar da sakamakon karshe bayan an kammala kidayar kuriun Yan takara a cikin daren ranar Laraba 24 ga watan Mayu.
Duba adadin kuriun da Yan takara suka samu.
Gen. Aminu Bande 471.
Dr Buhari Bala 43
Ibrahim Abdullahi Manga 126.
Eng. Haruna Garba Argungu 22.
Dr Samaila Saidu Sambawa 21.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI