Dakatar da Limamin Apo: Sanata Saidu Dansadau na shan tofin Allah tsine har da danyen zagi daga matasan arewa, duba ka gani


Dubu dubatan matasan Arewacin Najeriya na ci gaba da yi wa Sanata Saidu Dan Sadau tofin Allah tsine bayan ya jagoranci dakatar da babban Limamin Masallacin gidajen Yan Majalisa da ke Apo a birnin Ahuja, shafin Jaridar isyaku.com ya tattaro.

An dakatar da Dr. Muhammad Nuru Khalid daga Limancin Masallacin har illa Masha Allahu biyo bayan wani Hudubar Sallar Juma'a da ya gabatar a Masallacin ranar Juma'a .

Matasa sun fito a shafukan sada zumunta suna tsine wa Dansadau, wasu ma har da danyen zagi sakamakon cire Limamin wanda tuni ya ce ya bar al'amarinsa ga Allah.

Duba wasu ra'ayoyin Yan Najeriya dangane da lamarin.Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN