Yanzu yanzu: Zanga zangar lumana ya barke a kofar gidan Gwamnatin jihar Kebbi kan zaben dan takarar shugaban karamar hukumar Shanga


Jama'a daga karamar hukumar Shanga a jihar Kebbi sun yi diran mikiya yanzu haka a  akin kofar gidan Gwamnatin jihar Kebbi suna zanga zangar lumana.

Masu zanga zangar na korafin cewa an sa masu dan takara da basa so marmakin wanda suke so.

Sun ce an sa masu Aminu Dan Sule marmakin Shehu Na Tsoffi watau Jarman Shanga.

Masu zanga zangan sun zarce zuwa Sakatariyar jam'iyar APC reshen jihar Kebbi.

Karin bayani anjima....

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN