Yayin da yan Najeriya ke tsaka da gudanar da shagulgulan Kirsimeti a gidanensu tare da yan'uwa da abokan arziki.
Sai dai ba haka yake ba a wajen Dakarun sojin Najeriya da ke bakin daga domin fuskantar Yan ta'adda da suka addabi jama'a a Arewacin Najeriya.
Shafin labarai na isyaku.com na yi maku fatar Allah ya kara kiyaye ku ya baku galaba kan majiya zaman lafiyar alumma.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka