Da duminsa: Kotu ta yanke wa dan shekara 20 da ya yi wa yar shekara 3 fyade a Minanata birnin Sokoto, duba hukuncin....


Wata babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Sokoto karkashin mai shari'a Jastis Kolawole Omotosho ta daure wani matashi dan shekara 20 mai suna Yusha'u Shehu shekara 10 a gidan gyara hali bauan ta kama shi da laifin yi wa yarinya mai shekara 3 fyade. Shafin isyaku.com ya samo.

Kazalika Kotun ta umarci Yusha'u Dan asalin kauyen Atakwanyo da ke karamar hukumar Kware, ya biya yarinyar N500.000 zaman diyya kan illar da ya yi wa rayuwarta.

Hukumar kula da cin zarafin mata da yara da hada-hadar safarar bil'adama NAPTIP ofishin reshen Sokoto ta shigar da Kara a madadin yarinyar.

Takardar karar ta tuhumi Yusha'u cewa ranar 27 ga watan Mayu 2021, Yusha'u ya kai yarinyar yar shekara 3 gidan wata Hajiya a Unguwar Minanata a birnin Sokoto inda ya yi lalata da ita.

KARANTA CIKAKKEN LABARIN DA TURANCI:

A federal high court sitting in Sokoto, Sokoto State, presided over by Justice James Kolawole Omotosho, has sentenced a 20-year-old man, Yashua’u Shehu of Atakwanyo village, to 10 years imprisonment for raping a three-year-old girl. 

The convict from Atakwanyo village, Kware Local Government Area of GA Sokoto state, was also handed a N500,000 fine as compensation to the victim. 

Delivering the judgment, Justice  Omotosho decried sexual exploitation, especially of minors, which he said had become rampant in the North and appealed to parents and governments to rise up in defence of “these vulnerable children.”

The judge, who noted that “it is the duty of all of us to put a stop to the menace of sexual exploitation,” said the case marked FHC/ S/22C/2021 was brought by the National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP), Sokoto Zonal Command. 

The charge, according to Justice Omotosho, read:

 “That you, 20 years old Yushua’u Shehu (M) of Atakwanyo, Kware Area, Kware Local Government of Sokoto State, around 04:00pm on or about 27th May, 2021 within the jurisdiction of this honourable court, procured one (name withheld), three years old female of Minanata area of Sokoto State, took her to one Hajiya’s house close to Minanata area, Sokoto State and you subjected her to sexual exploitation with yourself, thereby committing an offence punishable under Section 16(1) of the Trafficking in Persons (Prohibition) Enforcement and Administration Act 2015”. 

Justice Omotosho premised his judgment on complaints from the parents of the victim, medical examination obtained from Nana Khadija Sexual Referral Centre as well as testimonies of two prosecution witnesses. 

He said the testimonies included that of Dr Auwal Musa, the medical officer that examined the girl, which proved beyond reasonable doubt that the defendant had carnal knowledge of the minor. 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN