Da duminsa: Wani Farfesa ya yanke jiki ya fadi ya mutu yana tsakar yin Sallah a cikin Masallaci


Wani Farfesa a Jami'ar Ladoke Akintola University of Technology (LAUTECH) Mai suna Professor Abass Olajire ya rasu.

Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa Kakakin Jami'ar Lekan Fadeyi, ya ce marigayi Olajire ya yanke jiki ne ya fadi kuma ya mutu lokacin da yake cikin yin Sallah a cikin Masallaci ranar Juma'a 17 ga watan Satumba a Masallacin Ansaru deen.

Previous Post Next Post