Yadda maigida ya yanke al'aurar wani kwarto bayan ya kama shi turmi tabarya da matarshi


Wani abin al'ajabi ya auku sakamakon yadda wani hoto ya bayyana da ke zagayawa a yanar gizo na yadda wani maigida ya yanke al'aurar wani kwarto da ya kama yana lalata da matarsa a kudancin Najeriya.
 

A wani faifen bidiyo da shafin labarai na isyaku.com ya samu, an gan yadda maigidan ya yi amfani da wani abu mai kama da aska ko reza ya yanke al'aurar wannan kwarto domin ramuwar gayya ga lalata da ya yi da matarsa.

Shi dai wannan kwarto yana zaune aka yanke masa al'aura, kuma jini yana malala yayin da yake kuka yana bayar da hakuri, haka ya sa wasu makwabata suka yi amfani da wayarsu ta salula suna daukan hoto da bidiyon wannan kwarto.

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari