Hotuna: Yadda ta kasance da Gwamna Bagudu a babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi


A hotuna da ke kasa, Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu tare da shugaban ma'aikatan gidan Gwamnatin jihar Kebbi Alhaji Suleiman Argungu da Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Imam Muhktar Abdullahi Walin Gwandu bayan Sallar Juma'a 9/7/2021. 







إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN