Type Here to Get Search Results !

Hotuna: Yadda jami'in tsaro ya yi wuf ya dauki wani dan zanga zangan neman kasar Yarbawa


Wasu hotuna daga fagen zanga zangan neman kafa kasar Yarbawa a Lagos, sun nuna yadda dansanda ya yi wuf ya dauke wani mai zanga zanga kamar Jariri lokacin da jami'an tsaro ke kokarin tarwatsa masu zanga zangar. 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies