Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna tare da Tawagarsa ranar Alhamis 24 ga watan Yuni, ya ziyarci Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu a gidan Gwamnatin jihar Kebbi inda ya jajenta wa Gwamna Bagudu da jama'an jihar Kebbi sakamakon sace daliban makarantar FGC Birnin Yauri a karamar hukumar Ngaski da Yan daban daji suka yi mako da ya gabata.
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari