An shirya daura auren 10 daga cikin 'ya'yan Dr Imam Sheikh Muhammad Goni Ali Gabchiya, Limamin Masallacin Jami'a na Maiduguri rana daya.
Wani kartn gayyata da aka wallafa ya nuna cewa za a daura auren ranar 25 ga watan Yuni 2021a babban Masallacin Jami'ar Maiduguri.
Dan asalin kabilar Kanuri, Sheikh Gabchiya, an haife shi a Makkah na kasar Saudiya kuma nan ya tashi. Sai dai yanzu yana zaune a Maiduguri kuma yana daya daga cikin manyan Malamai da ake mutuntawa a Nahiyar Afrika.
Duba sunaye:
1) Ali Muhammad Ali Gabchiya (Malam Bana)
2) Irbad Muhammad Ali Bin Gabchiya
3) Muktar Muhammad Ali Gabchiya
4) Malik Muhammad Ali Gabchiya
5) Shafi Ibn Gabchiya Muhammad Ali Gabchiya
6) Fatima Muhammad Ali Gabchiya
7) Zubaidah Muhammad Ali Gabchiya
8) Busaina Muhammad Ali Gabchiya
9) Haizuran Muhammad Ali Gabchiya
10) Haula Muhammad Ali Gabchiya
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI