Sheikh Gumi ya fasa kwai a sabon faifen bidiyo dangane da tsaro


Babban Malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi manuniya da kalaman Malala Yusuf, cewa " Da bindiga za ka iya kashe Dan ta'adda, amma da ilimi. za ka iya kashe ta'addanci". 

Malamin ya kara haske kan matsalar tsaro da kuma dalili da ke sa ake ci gaba da fuskantar matsalar tsaro a Najeriya.

Latsa ka kalli bidiyo


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN