Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima'i, amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima'i sai su yi inzali (kawowar maniyi).
Idan kana fama da wannan matsala, ka gwada wannan,
1-Ka samu garin haubatus sauda cokali daya
2- Sai ka samu danyen kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai . Idan ka saukar ya huce, sai ka cinye, insha Allah za a dace.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari